Tehran (IQNA) gwamnatin jihar Lagos a Najeriya ta bayar da sanarwar cewa, za a iya bude masallatai domin gudanar da salloli biyar na kowace raa, amma bisa sharadin kiyaye dukkanin ka’idojoji na kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3485202 Ranar Watsawa : 2020/09/20